IQNA

A Amerika Taron Kasa Da Kasa Na Addinai Canji A Duniya

Bangaren kasa da kasa; taron kasa da kasa na addinai da irin canji da sauyin da aka samu a addinai a duniya inda jami'ar Notardam ta Holand da akademiyar addini ta Amerika ta shirya.




Kamfanin dillancin labarai na Ikna da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar Musulunci ta Iran ne bayan ya nakalto daga majiyar labarai ta Mauhit ya watsa rahoton cewa;
; taron kasa da kasa na addinai da irin canji da sauyin da aka samu a addinai a duniya inda jami'ar Notardam ta Holand da akademiyar addini ta Amerika ta shirya. Shi dai wannan taro an fara shi net un ranar ashirin da bakwai ga watan Aban zuwa yau daya ga watan azar shekara ta dubu daya da dari uku da tamanin da tara hijira shamsiya.


698723