Bangaren kasa da kasa; a ranar ashirin da biyu ga watan azar na wannan shekara ta dubu daya da dari uku da tamanin da tara hijira shamsiya a birnin Paris fadar mulkin kasar Faransa za gudanar da taro kan irin rawar da addini ke takawa a dangantakar kasa da kasa.
Kamfanin dillancin labarai na Ikna da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar Musulunci ta Iran ne bayan ya nakalto ya watsa rahoton cewa; a ranar ashirin da biyu ga watan azar na wannan shekara ta dubu daya da dari uku da tamanin da tara hijira shamsiya a birnin Paris fadar mulkin kasar Faransa za gudanar da taro kan irin rawar da addini ke takawa a dangantakar kasa da kasa.Wannan an gudanar da shi ne da zummar bunkasa ilimi da harkokin addini.
698705