Bangaren kasa da kasa: a daidai lokaci guda na bukukuwan babbar salla a Nigeriya an kaddamar da gidan talbijin na Musulunci mai suna Ahlul Baiti (AS).
Kamfanin dillancin labarai na Ikna da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar Musulunci ta Iran ne bayan ya nakalto daga jaridar Daily Independent ta Nigeria ya watsa rahoton cewa; a daidai lokaci guda na bukukuwan babbar salla a Nigeriya an kaddamar da gidan talbijin na Musulunci mai suna Ahlul Baiti (AS).Burin kaddamar da wannan gidan talbijin shi ne fadakarwa da jan hankalin dubban al'ummar musulmi da ke zaune a Nigeria da kuma wani bangare ya shafi koyarwa irin a addini kuma an kaddamar da wannan talbijin din ce a daidai lokacin bukin babbar salla ne aka kaddamar da za kwashe awoyi ashirin da hudu na shirye-shirye.
699168