IQNA

Taro Karawa Juna Ilimi Kan Nahjul Balaga Da Mu'ijizarsa A Beirut

Bangaren kasa da kasa; taron karawa juna ilimi kan littafin nahjul Balaga da mu'ijozin da ke cikinsa na haruffa da ma'anoni kuma a n shirya wannan taron ne a saboda zagayowar ranar idin Ghadir Khum daga biyu har zuwa hudu ga watan Azar na wannan shekara ta dubu daya da dari uku da tamanin da tara hijira shamsiya tare da halartar Ayatullahi Muhammad Ali Taskhiri babban sakataren majalisar kusantar mazhabobin addinin Musulunci a Beirut.



Kamfanin dillancin labarai na Ikna da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar Musulunci ta Iran ne bayan ya nakalto daga majiyar labarai ta medyaradar ya watsa rahoton cewa; taron karawa juna ilimi kan littafin nahjul Balaga da mu'ijozin da ke cikinsa na haruffa da ma'anoni kuma a n shirya wannan taron ne a saboda zagayowar ranar idin Ghadir Khum daga biyu har zuwa hudu ga watan Azar na wannan shekara ta dubu daya da dari uku da tamanin da tara hijira shamsiya tare da halartar Ayatullahi Muhammad Ali Taskhiri babban sakataren majalisar kusantar mazhabobin addinin Musulunci a Beirut.



699635