IQNA

A Tunusiya Ne Za A Gudanar Da Zaman Tattalin Arziki Na Musulmi

15:51 - November 27, 2010
Lambar Labari: 2038316
Bangaren kasa da kasa; taron tattalin arziki na musulmi da hadin guiwar kungiyar kasuwanci ta matasan Tunusiya JCI TUNIS ta shirya a ranar sha uku ga watan azar na wannan shekara ta dubu daya da dari uku da tamanin da tara hijira shamsiya a birnin Tunus fadar muslkin kasar ta Tunisiya.

Kamfanin dillancin labarai na Ikna da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar Musulunci ta Iran ne bayan ya nakalto daga majiyar labarai ta ya watsa rahoton cewa; taron tattalin arziki na musulmi da hadin guiwar kungiyar kasuwanci ta matasan Tunusiya JCI TUNIS ta shirya a ranar sha uku ga watan azar na wannan shekara ta dubu daya da dari uku da tamanin da tara hijira shamsiya a birnin Tunus fadar muslkin kasar ta Tunisiya.Wannan taro ne da a cikinsa mahalarta taron za su yi bincike da nazari kan ntsarin tattalin arziki irin na Musulunci domin kwatamta shi da tattalin arzikin da ake amfani da shi a halin yanzu a fadin kasar.

701646
captcha