IQNA

A Hadeddiyar daular Larabawa Ne Za A Yi Taron Fasahar Musulunci

Bangaren kasa da kasa; a karo na sha uku za a gudanar da kasuwar baje kolin fasahar Musulunci ta shekara ta dubu biyu da goma da za a fara a ranar sha hudu ga watan azar na wannan shekara ta dubu daya da dari uku da tamanin da tara hijira shaisiya a Hadeddiyar daular larabawa.

Kamfanin dillancin labarai na Ikna da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar Musulunci ta Iran ne bayan ya nakalto daga majiyar labarai ta gwamnatin Hadeddiyar daular larabawa Wam ya watsa rahoton cewa; a karo na sha uku za a gudanar da kasuwar baje kolin fasahar Musulunci ta shekara ta dubu biyu da goma da za a fara a ranar sha hudu ga watan azar na wannan shekara ta dubu daya da dari uku da tamanin da tara hijira shaisiya a Hadeddiyar daular larabawa. A wajen wannan taro za a samu halartar wakilan gwamnati da wakilan hukumomi da cibiyoyi na al'adu da na yada addinin Musulunci daga duniyar musulmi.

701660