Bangaren kasa da kasa : a daren shidda ga watan azar na wannan shekara net a dubu daya da dari uku da tamanin da tara hijira shamsiya a zainabiyar Imam Bada a garin Bambai na kasar Indiya aka gudanar da bukin wannan sallar.
Kamfanin dillancin labarai na Ikna da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar Musulunci ta Iran bayan ya nakalto daga majiyar labarai ta majiyarlabarai ta Mumbai Shia News ya watsa rahoton cewa; a daren shidda ga watan azar na wannan shekara net a dubu daya da dari uku da tamanin da tara hijira shamsiya a zainabiyar Imam Bada a garin Bambai na kasar Indiya aka gudanar da bukin wannan sallar.Idin Gadir Khum yana daga cikin idodi masu muhimmanci a Musulunci inda aka gayyaci madahohi guda shidda na Ahlul baiti (AS).
703189