Bangaren da ke kula da harkokin kur'ani" za a gudanar da gasar kasa ta karatun kur'ani mai girma a kasar Labanon karo na sha uku da kuma ya hada da tafsirin kur'ani daga ranar daya ga watan Dai na wannan shekara da kuma jami'ar kula da harkokin kur'ani mai girma a kasar ta shira da za ta gayyaci yan takara daga kasashe daban daban.
Kamfanin dillancin labarai na Ikna da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar Musulunci ta Iran ya watsa rahoton cewa; za a gudanar da gasar kasa ta karatun kur'ani mai girma a kasar Labanon karo na sha uku da kuma ya hada da tafsirin kur'ani daga ranar daya ga watan Dai na wannan shekara da kuma jami'ar kula da harkokin kur'ani mai girma a kasar ta shira da za ta gayyaci yan takara daga kasashe daban daban.Wannan gasar ta kumshi hizb na goma da na hizib na ashiri da harda baki daya da kuma tafsirin surorin Yusuf (AS),Nuhu (AS) suna daga cikin abubuwa da za a yi gasar a kansu a tsakanin yan takara.
707432