Bangaren kasa da kasa, majalisar malaman mazhbar iyalan gidan manzon Allah kasar Bahrain ta nuna rashin amincewa da duk wani mataki da gwamnatin kasar za ta dauka na kayyade tarukan makoki da juyayin Ashura a kasar.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, a wani rahoto da ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo na majalisar malaman shi'a a Bahrain an bayyana cewa, majalisar malaman mazhbar iyalan gidan manzon Allah kasar Bahrain ta nuna rashin amincewa da duk wani mataki da gwamnatin kasar za ta dauka na kayyade tarukan makoki da juyayin Ashura a kasar ta Bahrain.
Rahoton ya ci gaba da cewa majalisar malaman mazhbar iyalan gidan manzon Allah kasar Bahrain ta nuna rashin amincewa da duk wani mataki da gwamnatin kasar za ta dauka na kayyade tarukan makoki da juyayin Ashura a kasar da ked a akasarin murtane mabiya mazhabar iyalan gidan manzon Allah.
Da dama daga cikin mabiya mazhabar shi'a sun jima suna kokawa kan irin matakan da gwamnatin kasar ke dauka na mrkushe su da hana gudanar da tarukansu na addini cikin 'yanci.
710181