IQNA

An Yi Allawadai Da Matsayin Jam'iya Mai Mulki A Faransa Kan Musulunci

13:51 - December 13, 2010
Lambar Labari: 2046889
Bangaren kasa da kasa, Kwamitin musulmin kasar Faransa ya yi Allawadai da matsayin jamiyya mai mulki a kasar kan addinin Musulunci, bayan da mataimakin shugaban jamiyar ya yi furucin batunci ga muslunci.



Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, a wani labari da ya nakalto daga kamfanin dillancin labaran kasar Faransa na AFP an bayyana cewa, kwamitin musulmin kasar Faransa ya yi Allawadai da matsayin jamiyya mai mulki a kasar kan addinin Musulunci, bayan da mataimakin shugaban jamiyar ya yi furucin batunci ga muslunci a cikin 'yan kwanakin nan.

Bayanin ya ci gaba da cewa kwamitin musulmin kasar Faransa ya yi Allawadai da matsayin jamiyya mai mulki a kasar kan addinin Musulunci, bayan da mataimakin shugaban jamiyar ya yi furucin batunci ga muslunci a cikin 'yan kwanakin nan kan kundin tsarin mulkin kasar.

Tun kafin wannan lokacin dai wasu daga cikin manyan jami'an gwamnati da suka fito daga jaiyar Saerkozy sun nuna rashin gamsuwarsu da 'yancin da musulmi suke da shi na gudanar da harkokinsu na addini, duk kuwa da hakan bai saba wa dokokin kasar ba.

710928



captcha