Bangaren kasa da kasa; Taron karawa juna ilimi karo na bakwai namabiya darikar shi'a mazauna kasar Amerika da aka bawa taron taken Imam Huseini (AS) jagoran yanci da za a gudanar a ranekun sha daya da sha biyu ga watan Tir na shekara ta dubu daya da dari uku da tis'in hijira shamsiya a garin Kanzas da ke lardin Misori na Amerika.
Kamfanin dillancin labarai na ikna da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar Musulunci ta Iran ne bayan ya nakalto daga majiyar labarai ta Muslim Congress ya watsa rahoton cewa; Taron karawa juna ilimi karo na bakwai namabiya darikar shi'a mazauna kasar Amerika da aka bawa taron taken Imam Huseini (AS) jagoran yanci da za a gudanar a ranekun sha daya da sha biyu ga watan Tir na shekara ta dubu daya da dari uku da tis'in hijira shamsiya a garin Kanzas da ke lardin Misori na Amerika. Gudanar da irin wannan taro nada matukar muhimmanci musamman idan aka yi la'akari da yadda musulmi ked a kishirwar sanin abubuwan da suka wakana a yankin Karbala da Imam Huseini (AS) ya fitowa domin kalubalantar zalunci na karshe da intar da al'ummar musulmi a tsawon tarihi.
711032