Bangaren kasa da kasa; Hashim Almusawi shuagaban da ke kula da bangaren azadari da tarorruka na addini da ke karkashin hubbarin Imam Huseini da Hadarat Abass (AS) ya bayyana cewa tawagar amsu azadari dari shidda da sattin ne za su halarci juyayin ranar ashura a bana a yankin karbala' a na kasar Iraki.
Kamfanin dillancin labarai na ikna da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar Musulunci ta Iran ne bayan nakaltowa daga majiyar labarai ta nun ya watsa rahoton cewa; Hashim Almusawi shuagaban da ke kula da bangaren azadari da tarorruka na addini da ke karkashin hubbarin Imam Huseini da Hadarat Abass (AS) ya bayyana cewa tawagar amsu azadari dari shidda da sattin ne za su halarci juyayin ranar ashura a bana a yankin karbala' a na kasar Iraki. Shi wannan jami'a a jiya ashirin da daya ga watan azar ne ya bayyana hakan a cikin wani labari day a fitar.
711261