IQNA

Bahasi Kan Kusanto Da Mazhabobin Musulunci A Cikin Nasharar Qods

10:16 - December 14, 2010
Lambar Labari: 2047758
Bangaren kasa da kasa, An buga wata makala da take dauke da bahasi kan kusanto da mazhabobin Musulunci a cikin sabuwar nashariyar Qods, wadda a ke bugawa a cikin harshen larabcin domin amfanuwar al'ummar musulmi musamman ma masana da malamai daga cikinsu.



Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, a wani labari da ya nakalto daga bangaren hulda da jama'a da sadrwa na cibiyar bunkasa harkokin al'adu da ilimi an bayyana cewa, An buga wata makala da take dauke da bahasi kan kusanto da mazhabobin Musulunci a cikin sabuwar nashariyar Qods, wadda a ke bugawa a cikin harshen larabcin domin amfanuwar al'ummar musulmi musamman ma masana da malamai.

Bayanin ya ci gaba da cewa an buga wata makala da take dauke da bahasi kan kusanto da mazhabobin Musulunci a cikin sabuwar nashariyar Qods, wadda a ke bugawa a cikin harshen larabcin domin amfanuwar al'ummar musulmi musamman ma masana da malamai daga cikin al'ummar musulmi.

Wannan nashriyar dai ta mayar da hankali ne kan irin muhimmanci da ma wajabcin da ke tattare da hadin kan dukkanin bangarorin musulmi, duk kuwa da irin bambancin mazhabobi da fahimta da ke akwai a tsakaninsu.

712186





captcha