Bangaren kasa da kasa: taron kasa da kasa na yin dubi kan salon karatu a jami'o'I a duniyar musulmi tare da halartar jami'ar koyar da sha'anin tsaro ta Nayif da ke birnin Riyad da kuma halartar wakilan hadin kan kungiyoyin jami'o'in duniyar musulmi daga ranar ashirin da tara ga watan azar a zuwa biyu ga watan Dai na wannan shekara ta dubu daya da dari uku da tamanin da tara hijira shamsiya a birnin Riyad fadar mulkin kasar Saudiya.
Kamfanin dillancin labarai na Ikna da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar Musulunci ta Iran ne bayan ya nakalto daga majiyar labarai ta Isesco ya watsa rahoton cewa; taron kasa da kasa na yin dubi kan salon karatu a jami'o'I a duniyar musulmi tare da halartar jami'ar koyar da sha'anin tsaro ta Nayif da ke birnin Riyad da kuma halartar wakilan hadin kan kungiyoyin jami'o'in duniyar musulmi daga ranar ashirin da tara ga watan azar a zuwa biyu ga watan Dai na wannan shekara ta dubu daya da dari uku da tamanin da tara hijira shamsiya a birnin Riyad fadar mulkin kasar Saudiya. A wajen gudanar da wannan taro za a samu halartar masana kwararro a manhajar karatun jami'o'I a kasashen musulmi da kuma hakan zai taimaka wajen samar da salon koyarwa da mi kima da ya yi daidai da zamanin da muke ciki.
713176