IQNA

Gudanar Da Gasa Na Nuna Yadda Dalibai Suke Samun Ci Gaba Ta Fuskar Kur'ani

10:19 - December 20, 2010
Lambar Labari: 2050099
Bangaren kasa da kasa, Gudanar da gasar karatu da hardar kur'ani mai tsarki wata hanya ce ta sanin matsayin dalibai da kuma yadda suke samun ci gaba da fuskacin karatu da hardar kur'ani mai tsarki.



Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa a wata zantawa da ta hada shi da daya daga cikin alkalan gasar kur'ani ta kasa da kasa Mudir Muhammad Ali Hassan Sahhaf ya bayyana cewa, gudanar da gasar karatu da hardar kur'ani mai tsarki wata hanya ce ta sanin matsayin dalibai da kuma yadda suke samun ci gaba da fuskacin karatu da hardar kur'ani mai tsarki a kasashen musulmi da duniya baki daya.

Malamin ya ci gaba da cewa gudanar da gasar yak an zama wata hanya ta karfafa masu sha'awar karatun kur'ani mai tsarki ko hardarsa, kuma hakan kan basu damar mayar da haknali wajen gudanar da karatun hankali kwance.

Ya kara jadda cewa tabbas gudanar da gasar karatu da hardar kur'ani mai tsarki wata hanya ce ta sanin matsayin dalibai da kuma yadda suke samun ci gaba da fuskacin karatu da hardar kur'ani mai tsarki.

714514





captcha