IQNA

Saudiya Ta Hana Gudanar Da Taron Ashura

16:01 - December 20, 2010
Lambar Labari: 2050513
Bangaren kasa da kasa:jami'an tsaro a saudiya sun hana gudanar da taron ashura na imam Huseini (AS) da kuma wake day a shafi hakan da suna mawakan Duf.



Kamfanin dillancin labarai na Ikna da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar Musulunci ta Iran ne bayan nakaltowa daga gidan talbijin na Rasid ya watsa rahoton cewa; jami'an tsaro a saudiya sun hana gudanar da taron ashura na imam Huseini (AS) da kuma wake day a shafi hakan da suna mawakan Duf.Bayan gudanar da taron ashurar Imam Huseini a Kudaif an tara mawaka da masu salon magana da jawabi domin yinwake dangane da abubuwan da suka shafi ashura amma wannan karo mahukumtan Saudiya karkashin umarnin jami'an tsaro sun hana gudanar da wannan taro.

714330


captcha