IQNA

Ilimi Da Horo Kan Nazarin Musulunci A Birmangan

Bangaren kasa da kasa; a ilimi da horo kan nazarin Musulunci a Birmangan gay an jami'a da ke kokarin samun shaidar Doktora a bangaren nazarin Musulunci a ranekun ashirin da bakwai da ashirin da takwas na watan Bahman mai kamawa na wannan shekara ta dubu daya da dari uku da tamanin da tara hijira shamsiya a birnin na Birmaingam na kasar Britaniya.
Kamfanin dillancin labarai da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar Musulunci ta Iran ne bayan nakaltowa daga majiyar labarai ta heacademy ya watsa rahoton cewa; a ilimi da horo kan nazarin Musulunci a Birmangan gay an jami'a da ke kokarin samun shaidar Doktora a bangaren nazarin Musulunci a ranekun ashirin da bakwai da ashirin da takwas na watan Bahman mai kamawa na wannan shekara ta dubu daya da dari uku da tamanin da tara hijira shamsiya a birnin na Birmaingam na kasar Britaniya. Burin gudanar da wannan horo zai taimaka matuka gaya ko shakka babu wajen inganta yanayi da ilimin yan jami'a da kuma karfafawa duk wani mai kokarin sanin da yin nazari kan harkokin addinin Musulunci a jami'o'in yammacin Turai.


715439