Bnagaren kasa da kasa, An buga tare da yada littafin bunkasa al'adun Iran mai suna Iranian Cultural Newsletter, wanda ofishin raya al'adun kasar da ke karkashin karamin ofishin jakadancin da ke birnin Londomn ya dauki nauyin bugawa.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, a wani bayani da ya samu daga bangaren hulda da jama'a na karamin ofishin jakadancin Iran da ke Birtaniya an habarta cewa, anbuga tare da yada littafin bunkasa al'adun Iran mai suna Iranian Cultural Newsletter, wanda ofishin raya al'adun kasar da ke karkashin karamin ofishin jakadancin da ke birnin Londomn ya dauki nauyin bugawa tare da yadawa.
Wannan littafi dai ya yi tsokaci kan An buga tare da yada littafin bunkasa al'adun Iran mai suna Iranian Cultural Newsletter, wanda ofishin raya al'adun kasar da ke karkashin karamin ofishin jakadancin da ke birnin Londomn ya dauki nauyin yin hakan.
Za a fitar da littafin a cikin kasuwanncin littafai da zaran an kaddamar da shi. Daga cikin abubuwan da ya kunsa kuwa har da irin al'adu na ranar Ashura da ake da su a jamhuriyar muslunci da ta Iran a lokacin juyayi.
715871