IQNA

Gasar Kur'ani Ta Mashhad Za Kayar A Matsayi Na Kasa Da Kasa

16:58 - December 23, 2010
Lambar Labari: 2052116
Bangaren kasa da kasa, Gudanar da gasar karatun kur'ani mai tsarki da kuma harda da aka yi a birnin Mashahad zai bayar da damar samun hanayr kafa wani kwamiti mai karfi na sirya gasa ta duniya za ta kebanci dalibai.

Kamfanin dillancin labarai da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar Musulunci ta Iran ne bayan ya nakalto daga majiyar labarai ta UMMID ya watsa rahoton cewa; a karo na bakwai za a gudnar da gasar karatun kur'ani mai girma ta kasa da kasa a kasar Indiya inda wakilin jamhuriyar Musulunci ta Iran zai halarta kuma a yau ne daya ga watan Dai na wannan shekara ta dubu daya da dari uku da tamanin da tara a garin Bupal na kasar ta Indiya. A wannan gasar bayan ya takara makaranta kur'ani da suka fito daga lungunoni na fadin kasar ta Indiya akwai wasu da suka fito daga kasashe daban daban kamar jamhuriyar Musulunci ta Iran ,Pakistan,Britaniya da Jamhuriyar Panama da za su fafata da juna. Kwanaki biyu za a kwashe ana gudanar da wannan gasar da kungiyar kasa da kasa ta Zinatul Kur'an ta shirya karkashin salo daban daban na kur'ani.
716457

captcha