IQNA

Taro Kan Samar Da Saukakan Hanoyi Na Hardar Kur'ani Mai tsarki

16:59 - December 23, 2010
Lambar Labari: 2052121
Bangaren kasa da kasa:An bayyana lokacin gasar kasa da kasa karo na tara na kyautar shugaban kasar Tunusiya dangane da nazarin Musulunci a shekara ta dubu biyu da goma.


Kamfanin dillancin labarai da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar Musulunci ta Iran ne bayan ya nakalto daga majiyar jaridar kasar Jodan Alraayi ya watsa rahoton cewa; An bayyana lokacin gasar kasa da kasa karo na tara na kyautar shugaban kasar Tunusiya dangane da nazarin Musulunci a shekara ta dubu biyu da goma. Ma'aikatar da ke kula da harkokin addini a wannan kasa ta Tunusiya a cikin wannan sanarwa da ta fitar a ranar ashirin da tara ga watan azar na shekara ta dubu daya da dari uku da tamanin da tara ta bayyana cewa; a cikin wannan gasa akwai manazarta dam asana da dama da suka bayyana aniyarsu da halartar wannan gasar.

An bayyana lokacin gasar kasa da kasa karo na tara na kyautar shugaban kasar Tunusiya dangane da nazarin Musulunci a shekara ta dubu biyu da goma. Ma'aikatar da ke kula da harkokin addini a wannan kasa ta Tunusiya a cikin wannan sanarwa.

716723


captcha