IQNA

Gudanar Da Zaman Tattaunawa Na Jami'on Kasar Indonesia

15:57 - December 25, 2010
Lambar Labari: 2052951
Bangaren kasa da kasa, Za a gudanar da zaman tattaunawa na jami'oin muslunci na kasar Indonesia da sauran jami'o na kasashen musulmi da kuma na gabacin nahiyar Asia, da nufin samun hadin gwiwa a tsakanin ta fuskacin harkokin ilimi.



Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, a wani labari da ya nakalto daga shafin sadarwa na muhit an bayyana cewa, za a gudanar da zaman tattaunawa na jami'oin muslunci na kasar Indonesia da sauran jami'o na kasashen musulmi da kuma na gabacin nahiyar Asia, da nufin samun hadin gwiwa a tsakanin ta fuskacin harkokin ilimomi na kimiyya da fasaha da sauransu.

Rahoton ya kara da cewa za a gudanar da zaman tattaunawa na jami'oin muslunci na kasar Indonesia da sauran jami'o na kasashen musulmi da kuma na gabacin nahiyar Asia, da nufin samun hadin gwiwa a tsakanin ta fuskacin harkokin da suka danganci tarukansu.

Yanzu haka dai kwamitin shirya tarukan jami'oin kasar Indonesia ya fara gudanar da shirye-shirye da nufin samun cikakken hadin gwiwa tsakanin dukkanin kwamitoci na jami'on da za su halarci zaman taron.

717423

captcha