IQNA

Shirin Bayar Da Horon Karatun Kur'ani Da Koyon Harshen Larabci A Afirka

15:46 - December 26, 2010
Lambar Labari: 2053613
Bangaren kasa da kasa, Za a fara gudanar da shirin bayar da horo kan koyon karatun kur'ani mai tsarki da kum akoyon harshen larabci a birnin Kape town na kasar Afirka ta kudu, wanda cibiyar kula da koyon ilmomin addinin musulunci ta birnin za ta dauki nauyin shiryawa da gudanarwa.



Kamfanin dillancin labaran kur'ani mai tsarki na iqa ya habarta cewa, a wani rahoto da ya nakalto daga shafin sadarwa na daral mahamid an bayyana cewa, .a a fara gudanar da shirin bayar da horo kan koyon karatun kur'ani mai tsarki da kum akoyon harshen larabci a birnin Kape town na kasar Afirka ta kudu, wanda cibiyar kula da koyon ilmomin addinin musulunci ta birnin za ta dauki nauyin shiryawa.

Kasar Afirka ta kudu dai na daga cikin kasashen nahiyar masu samun ci gaba da fuskacin bunkasa addinin muslunci fara gudanar da shirin bayar da horo kan koyon karatun kur'ani mai tsarki da kum akoyon harshen larabci a birnin Kape town na kasar Afirka ta kudu, wanda cibiyar kula da koyon ilmomin addinin musulunci ta birnin za ta dauki nauyi.



717845















captcha