IQNA

A Birnin London Za A Gudanar Da Tarukan Arba'in Na Shahadar Imam Hussain (AS)

15:45 - December 26, 2010
Lambar Labari: 2053614
Bangaren kas ada kasa, Za a gudanar da tarukan arba'in na shahadar Imam Hussain (AS) tare da iyalansa da kuma sahabbansa a ranar Ashura a birnin London fadar mulkin kasar Birtaniya a cikin makonni masu zuwa.



Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, a wani labari da ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo na babbar cibiyar muslunci ta birnin London an bayyana cewa, za a gudanar da tarukan arba'in na shahadar Imam Hussain (AS) tare da iyalansa da kuma sahabbansa a ranar Ashura a birnin London fadar mulkin kasar Birtaniya a cikin makonni masu zuwa kamar yadda aka saba.

Bayanin ya ci gaba da cewa wannan taron zai samu halartar wakilai daga bangarorin muslumin kasar mabiya mazhabar iyalan gidan manzon Allah (SAW) da kuma mabiya tafarkin sunna, inda zai zama wata mahada ta samun hadin kai tsakanin dukkanin musulmin kasar.

Taron gudanar da tarukan arba'in na shahadar Imam Hussain (AS) tare da iyalansa da kuma sahabbansa a ranar Ashura a birnin London fadar mulkin kasar Birtaniya a cikin makonni masu zuwa.

717771







captcha