Bangaren ilimi da nazari: bayan karin tarjama kundin tsarin mulkin jamhuriyar Musulunci tai ran a cikin yarukan kasashen Kurwasiya,Filipine,Uzbakistan,Kudanci,Pashtu,Swidin,Kazkazi,Ibiri,Garji da majaristan ya zama yarikan da aka tarjama kundin sun tashi yaruka arba'in da daya kuma shi ne kundin tsarin mulkin kasa mafi girma da aka tarjama.
Kamfanin dillancin labarai na Ikna da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar Musulunci ta Iran ne ya watsa rahoton cewa; bayan karin tarjama kundin tsarin mulkin jamhuriyar Musulunci tai ran a cikin yarukan kasashen Kurwasiya,Filipine,Uzbakistan,Kudanci,Pashtu,Swidin,Kazkazi,Ibiri,Garji da majaristan ya zama yarikan da aka tarjama kundin sun tashi yaruka arba'in da daya kuma shi ne kundin tsarin mulkin kasa mafi girma da aka tarjama. Mu'assisar al'adu da fasaha da watsa littafai ta kasa da kasa da ke karkashin hukumar al'adu da dangantaka ta Musulunci iata c eke da nauyin tarjama wannan kundin tsarin mulkin jamhuriyar Musulunci a cikin jarukan kasashe daban daban na duniya kuma daga cikin yarukan da aka fassara da tarjama wannan kundin tsarin mulki na jamhuriyar Musulunci ta Iran akwai Hausa da Kiswahili manyan yarukan da ake magana da su a nahiyar afrika.
717751