IQNA

Limamin Juma'ar Beirut Ya Jaddada Takulle Duk Wata Hanya Ta Fitina

Bangaren siyasa da zamantakewa; limamin juma'ar birnin Beirut a lokacin day a ke gabatar da hudubar sallar juma'a yayi bayani kan yadda ya kamata musulmi da shugabannin musulmi su tashi tsaye domin dakulle duk wata hanya da zata haddasa fitinar addini ko mazhaba a tsakanin al'ummar larabawa da musulmi kuma a yi kokarin kawar da duk wani mai kokarin haddasa fitina ta siyasa da addini a tsakanin musulmi.





Kamfanin dillancin labarai na Ikna da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar Musulunci ta Iran ne ya watsa rahoton cewa; limamin juma'ar birnin Beirut a lokacin day a ke gabatar da hudubar sallar juma'a yayi bayani kan yadda ya kamata musulmi da shugabannin musulmi su tashi tsaye domin dakulle duk wata hanya da zata haddasa fitinar addini ko mazhaba a tsakanin al'ummar larabawa da musulmi kuma a yi kokarin kawar da duk wani mai kokarin haddasa fitina ta siyasa da addini a tsakanin musulmi. A kullum kungiyoyi masu adawa da musulmi da kokarin kulla makirci na ta kai gobro da mari na haddasa fitina da rikicin addini wato na mazhabobi a tsakanin al'ummomin musulmi da larabawa.

717889