Bangaren al'adu da fasaha: taron addini dangane da Isa Almaasihu (AS) da Imam Husein (AS) a Beirut a matsayin abin koyi da bil adama domin isa ga kamala kuma an gudanar da wannan taro ne a ranar uku ga watan dai na sheakara ta dubu daya da dari uku da tamanin da tara hijira shamsiya a dakin taro na imam Sadik (AS) a Beirut babban birnin kasar Labanon.