IQNA

An Gudanar Da Zaman taron Kan Mahangar Musulunci Kan Microbiology

11:35 - December 27, 2010
Lambar Labari: 2054016
Bangaren kasa da kasa, An gudanar da wani zaman taro a birnin Aaman fadar mulkin kasar Jordan dangane da mahangar addinin muslunci kan ilimin microbiology da kuma yadda kur'ani yake kallon matsayin kare muhalli.



Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, a wani bayani da ya nakalto shafin yanar gizo na jaridar Al-dastur da ake bugawa a kasar Jordan an bayyana cewa, an gudanar da wani zaman taro a birnin Aaman fadar mulkin kasar Jordan dangane da mahangar addinin muslunci kan ilimin microbiology da kuma yadda kur'ani yake kallon matsayin kare muhalli a cikin zamantakewar al'ummomi.

Wannan zaman taro dai ya mayar da hankali ne matuka irin yadda kur'ani kallon sha'anin tsafta da tasirin haka a cikin rayuwar jama'a, wanda addinin musulunci ya danganta lamarin tsafta da kare muhalli da imani, lamarin da ke nuna matukar muhimmancin da hakan yake da shi a musulunci.

A yayin gudanar ad zaman taron dai masana sun gudanar da wani zaman taro a birnin Aaman fadar mulkin kasar Jordan dangane da mahangar addinin muslunci kan ilimin microbiology da kuma yadda kur'ani yake kallon matsayin kare muhalli.

718433




captcha