IQNA

Bukin Ranar Imam Huseini (AS) A Kashmir

Bangaren kasa da kasa:Bukin ranar imam Huseini (AS) da aka gudanar a ranar hudu ga watan Dai na shekara ta dubu daya da dari uku da tamanin da tara hijira shamsiya a cibiyar Haidariya da ke garin Saringar na Kashmir.



Kamfanin dillancin labarai na ikna da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar Musulunci ta Iran ne bayan nakaltow adaga majiyar labarai ta Greater Kashmir ya watsa rahoton cewa; Bukin ranar imam Huseini (AS) da aka gudanar a ranar hudu ga watan Dai na shekara ta dubu daya da dari uku da tamanin da tara hijira shamsiya a cibiyar Haidariya da ke garin Saringar na Kashmir. Kuma wannan buki cibiyar da ke kula da ayyukan Ahlul baiti (AS) ta gudanar tare da faraway bude taron da karatun kur'ani mai tsarki da kuma jawabai daga malamai dam asana na yankin.


718465