Bangaren kasa da kasa; Kasuwar baje koli ta fasahar kwatamta irin tashi da tsayin Dakar Imam Huseini (AS) a Iraki da aka kaddamar a ranar hudu ga watan Dai na wannan shekara ta dubu daya da dari uku da tamanin da tara hijira shamsiya a cibiyar fasaha da yanayi mai kyau ta birnin Bagadaza.
Kamfanin dillancin labarai na ikna da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar Musulunci ta Iran ne bayan ta nakalto daga manema labarai na Aba'a ya watsa rahoton cewa; Kasuwar baje koli ta fasahar kwatamta irin tashi da tsayin Dakar Imam Huseini (AS) a Iraki da aka kaddamar a ranar hudu ga watan Dai na wannan shekara ta dubu daya da dari uku da tamanin da tara hijira shamsiya a cibiyar fasaha da yanayi mai kyau ta birnin Bagadaza. Wannan kasuwar baje kolin nada matukar muhimmanci a gudanar da irinta da kuma yin irinta.
718358