IQNA

An Fara Gasar Karatun Kur'ani Na Kasa Da Kasa A Makka

16:47 - December 27, 2010
Lambar Labari: 2054338
Bangaren kasa da kasa; a karo na talatin da biyu an fara gasar karatun mai girma da hardarsa ta malik Abdul Aziz kuma a jiya biyar ga watan Dai na wannan shekara ta dubu daya da dari uku da tamanin da tara hijira shmasiya.
Kamfanin dillancin labarai na ikna da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar Musulunci ta Iran ne bayan nakaltowa daga jaridar Arab News da ke fitowa a kasar Saudiya ya watsa rahoton cewa; a karo na talatin da biyu an fara gasar karatun mai girma da hardarsa ta malik Abdul Aziz kuma a jiya biyar ga watan Dai na wannan shekara ta dubu daya da dari uku da tamanin da tara hijira shmasiya. Wannan gasa na daga cikin burinta karfafawa matasa da kara kusanci a tsakaninsu kuma yan takara dari da tamanin da takwas ne da suka fito daga kasashe sattin da hudu na duniya ke fafatawa da juna. Wannan gasar ta kasa da kasa na daga cikin gasar kasa da kasa mafi muhimmanci da ake gudanarwa a duniya.



718366
captcha