IQNA

Kafa Sabuwar Cibiyar Bincike Kan Holukust A Garin Gaza

17:15 - December 28, 2010
Lambar Labari: 2055064
Bangaren kasa da kasa, Tawagar karya killace yankin zirin Gaza ta kasashen nahiyar Asia ta bi ta yankin Lazikiyya na kasar Syria domin isa yankin zirin Gaza da haramtacciyar kasar Isra'ila take ci gaba da killacewar da yahudawa ke ci gaba da yi wa yankin.

Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, awani rahoto da ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo an habarta cewa, tawagar karya killace yankin zirin Gaza ta kasashen nahiyar Asia ta bi ta yankin Lazikiyya na kasar Syria domin isa yankin zirin da haramtacciyar kasar Isra'ila take ci gaba da killacewa da nufin takurawa al'ummar yankin.

Wannan tawaga ta bar yankin Lazikiya tun a yammacin jiya da nufin isa kasar, inda daga can za su kama zuwa yankin Rafah inda za su bi ta mashigar wadda ita ce babbar mashigar yankin zuwa zirin Gaza. Da dama daga cikin mutanen da ke cikin tawagar dai cikin makon da ya gabata ne gwamnatin ta dauki matakin rufe mashigar rafah, tare da hana wasu daga cikin mutanen da suke cikin tawagar takardun izinin sun sha alwashin jurewa duk wata wahala da za su iya fuskanta kan hakan.

Tun a cikin makon da ya gabata ne gwamnatin ta dauki matakin rufe mashigar rafah, cikin makon da ya gabata ne gwamnatin Masar ta dauki matakin rufe mashigar rafah, tare da hana wasu daga cikin mutanen da suke cikin tawagar takardun izinin tare da hana wasu daga cikin mutanen da suke cikin tawagar takardun izinin shiga cikin kasarta.

719310



captcha