IQNA

Birnin Najaf Wata Babbar Cibiyar Yada Sulhu Da ‘Yan Adamtaka Ce

17:13 - December 28, 2010
Lambar Labari: 2055065
Bangaren kasa da kasa, daya daga cikin manayan malaman addinin muslunci a birnin Najaf mai lafarma ya bayyana cewa shi wannan birnin wata babbar cibiya ce ta yada akidar sulhu da zaman lafiya da kuma ‘yan adamtaka tsakanin al’ummomin duniya.

Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, awani rahoto da ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo an habarta cewa, tawagar karya killace yankin zirin ta kasashen nahiyar Asia ta bi ta yankin Lazikiyya na kasar Syria domin isa yankin zirin da haramtacciyar kasar Isra'ila take ci gaba da killacewa da nufin takurawa al'ummar yankin.
Wannan tawaga ta bar yankin Lazikiya tun a yammacin jiya da nufin isa kasar, inda daga can za su kama zuwa yankin Rafah inda za su bi ta mashigar fara gasar karatun kur'ani ta kasa da kasa ta birnin Makka na Saudiya inda aka farad a bangaren harda da tafsirin kur'ani mai girma kuma ake watsa wannan gasar da bangaren al'adu ta radiyon kur'ani na kasar ta Saudiya kai tsaye.
Wannan gasar ana gudanar da ita ne sau biyu a rana da safe da goma marece inda komitin alkalai na wannan gasar bangaren harda da tafsirin kur'ani ke sa ido kan gasar wadda ita ce babbar mashigar yankin zuwa zirin Da dama daga cikin mutanen da ke cikin tawagar dai sun sha alwashin jurewa duk wata wahala da za su iya fuskanta kan hakan.
Tun a cikin makon da ya gabata ne gwamnatin ta dauki matakin rufe mashigar rafah, tare da hana wasu daga cikin mutanen da suke cikin tawagar takardun izinin shiga cikin kasarta.
719215

captcha