Bangaren kasa da kasa, Za a gudanar da wani babban baje na kayayykin kur'ani mai tsarki a cikin watan Maris din shekara mai kamawa a cibiyar yada al'adun Musulunci da ke jahar California, wanda aka baiwa taken kur'ani sakon sulhu da zaman lafiya.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, a wani labari da ya nakalto daga shafin sadarwa na ICCNC an bayyana cewa, Za a gudanar da wani babban baje na kayayykin kur'ani mai tsarki a cikin watan Maris din shekara mai kamawa a cibiyar yada al'adun Musulunci da ke jahar California, wanda aka baiwa taken kur'ani sakon sulhu da zaman lafiya ga al'ummar duniya.
Wannan bayani na yanar gizo ya kara da cewa za a gudanar da wani babban baje na kayayykin kur'ani mai tsarki a cikin watan Maris din shekara mai kamawa a cibiyar yada al'adun Musulunci da ke jahar California, wanda aka baiwa taken kur'ani sakon sulhu da zaman lafiya a karo na farko a jahar.
Yanzu haka dai cibiyar ta sanar cewa tana hada dukkanin kayayyakin da za a baje a wannan baje kli mai matukar muhimmanci ga musulmin jahar California da ma kasar amurka baki daya.
720693