IQNA

'Yan shi'ar Malazia Sun Bukaci A Bayar Da 'Yancin Ayyukan Ibada Ga Kowa

12:37 - December 30, 2010
Lambar Labari: 2055922
Bangaren kasa da kasa, Mabiya mazgabar iyalan gidan manzon aallah a kasar malazia sun yi kira da a basu damar gudanar da ayyukansu na addini daidai da koyarwar mazhabarsu ba tare da tauye hakkokinsu na addini ba.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, a wani labari da ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo na jaridar Hidostan times an bayyana cewa, mabiya mazgabar iyalan gidan manzon aallah a kasar malazia sun yi kira da a basu damar gudanar da ayyukansu na addini daidai da koyarwar mazhabarsu ba tare da tauye hakkokinsu na addini ba kamar yadda dokokin kasar suka huwace musu.

Bayanin ya ci gaba da cewa mabiya mazgabar iyalan gidan manzon aallah a kasar malazia sun yi kira da a basu damar gudanar da ayyukansu na addini daidai da koyarwar mazhabarsu ba tare da tauye hakkokinsu na addini ba, duk kuwa da cewa su ne marassa rinjaye, wannan ne ma ya sanya wasu daga cikintafarkin wahabiyanci suke yin amfani da wannan damar domin takura mabiya mazhabar shi'a.

Yanzu haka dai akwai miliyoyin mabiya mazhabar iyalan gidan manzon Allah a kasar Malazia, da suke gudanar da harkokinsu amma ba cikin 'yanci ba kamar sauran mazhabobin muslunci da suke da mabiya akasar.

720286



captcha