IQNA

Baje Koli Kan Zama Tsintsiya Daya Tare Da Da Gaza A Halb

Bangaren al'adu da fasaha; kasuwar baje kolin zama daya tsintsiya guda tare da al'ummar Gaza da zummar nuna bakin cikin kan wuce gonad a irin haramtacciyar kasar Isra'ila yar mamaye kan al'ummar Palasdinu da ofishin al'adu na garin halb ya shirya.

Kamafanin dillancin labarai na Ikna da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar Musulunci ta Iran bayan ya nakalto daga majiyar labarai na kasar Sana ne ya watsa rahoton cewa: kasuwar baje kolin zama daya tsintsiya guda tare da al'ummar Gaza da zummar nuna bakin cikin kan wuce gonad a irin haramtacciyar kasar Isra'ila yar mamaye kan al'ummar Palasdinu da ofishin al'adu na garin halb ya shirya.Gudanar da irin wannan taro ko shakka babu zai taimaka matuka gaya wajen hadin kai a tsakanin musulmi da larabawa da kuma ci gaba da nuna damuwa da halin kunci da al'ummar Gaza suke ciki karkashin zalunci da wuce gonad a irin harammatcciyar kasar Isra'ila yan mamaya.


720291