IQNA

Samar Da Hanyoyin Bahasi Kan Mujizar Kur’ani A Matsayi Na Duniya

16:05 - January 01, 2011
Lambar Labari: 2056788
Bangaren kasa da kasa, Babban kwamitin kasashen musulmi mai kula da ayyukan bahasi da nazari kan kur’ani , ya gabatar da shawar kafa wani babban kwamiti a kungiyar hadin kan kasashen musulmi na yin nazari kan mujizar kur’ani.

Kamafanin dillancin labarai na Ikna da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar Musulunci ta Iran ne ya watsa rahoton cewa: Tawagar Huseiniya ta CudHarana da ke garin Unnao na kasar indiya ana ci gaba da gudanar da taro da aka bawa sunan Imami Da aiki na gari a wannan huseiniya.Wannan zama da Zishan Haidar daya daga cikin daliban jami'ar Almustapha (SWA) al'alamiya ta birnin Qum ya samu halarta kuma wannan taro an fara gudanar da shi net un ranar bakwai ga watan Dai zuwa tara ga watan na dai shekara ta dubu daya da dari uku da tamanin da tara.Haidar a cikin jawabin day a gabatar ya jaddada cewa; idan imani da aiki na gari suka zama tagwaye abu zai kyau da ganin sakamako na gari ammam imani babu aiki na gari ba shi da amfani kuma masu raya imani babu aiki na gari akwai matsala. Wannan taro sunan Imami Da aiki na gari a wannan huseiniya.Wannan zama da Zishan Haidar daya daga cikin daliban jami'ar Almustapha (SWA) al'alamiya ta birnin Qum ya samu halarta kuma wannan taro an fara gudanar da shi net un ranar bakwai ga watan Dai zuwa tara ga watan na dai shekara ta dubu daya da dari uku da tamanin da tara.
721514

captcha