Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, a wani labari da ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo na jaridar almadina an rubuta cewa, za a fara gudanar da wani shiri na koyar da mata karatun kur'ani mai tsarki ta hanyar yanar gizo a lardin Alhabil da ke yankin Sharkiyya na mazauna mazhabar iyalan gidan manzon Allah da ke kasar.
Wannan shiri za a fara aiwatar da shi ne a kasar ta Saudiyya, amma kuma daga bisani za a fadada shi zuwa kasashen duniya daban-daban, ya zuwa yanzu dai sama da kasashe goam sha daya ne suka nuna sha'awarsu ta shiga cikin shirin, za a fara aiwatar da shi ne a kasar ta Saudiyya, amma kuma daga bisani za a fadada shi zuwa kasashen duniya daban-dabandaga kasashen turai da kuma latin Amurka.
Fara gudanar da wani shiri na koyar da mata karatun kur'ani mai tsarki ta hanyar yanar gizo a lardin Alhabil da ke yankin Sharkiyya na mazauna mazhabar iyalan gidan manzon Allah da ke kasar saudiyya ko kuma Hijazza a fara aiwatar da shi ne a kasar ta Saudiyya, amma kuma daga bisani za a fadada shi zuwa kasashen duniya daban-daban.
721956