IQNA

Zaman Taro Kan Shari’ar Musulunci A Birnin Makkah Mai Alfarma

14:08 - January 05, 2011
Lambar Labari: 2059550
Bangaren kasa da kasa, Za a gudanar da wani babban zaman taro kan shari’ar musulunci a birnin Makkah mai alfarma, tare da halartar malaman kasar Saudiyya da ma na wasu kasashen musulmi da na larabawa, da za su bayyana mahangarsu kan abin da ake kira shari’a a mahangar msulunci daidai da fahimtarsu, wadda cibiyar raya adabi ta birnin Makka za ta dauki nayin shryawa.
Kamfanin dillancin labaran kur’ani na iqna ya habarta cewa, a wani labari da ya nakalto daga shafin yanar gizo na jaridar kasar Saudiyya ta Gazzette an bayyan acewa, Za a gudanar da wani babban zaman taro kan shari’ar musulunci a birnin Makkah mai alfarma, tare da halartar malaman kasar Saudiyya da ma na wasu kasashen musulmi da na larabawa, da za su bayyana mahangarsu kan abin da ake kira shari’a a mahangar msulunci daidai da fahimtarsu, wadda cibiyar raya adabi ta birnin Makka za ta dauki nayin shiryawa da gudanarwa.

Rahoton ya kara da cewa a yayin gudanar da zaman taron wanda ake sa ran za afara nan ba da jimawa ba, masana za su fitar da dalilai na ilimi da suka dogara da su kan mahangar musuunci da suka yi imani da su kan shari’a, duk da cewa taron ba zai hada sauran bangarorin musulmi da ba su bin tafarkin wahabiyanci, wanda shi ne akidar gwamnati da malaman Saudiyya.
Gudanar da babban zaman taro kan shari’ar musulunci a birnin Makkah mai alfarma, tare da halartar malaman kasar Saudiyya da ma na wasu kasashen musulmi da na larabawa, da za su bayyana mahangarsu kan abin da ake kira shari’a a mahangar msulunci daidai da fahimtarsu, na daga cikin tarukan shekara-shekara da ake gunarwa a cibiyar.
724009

captcha