IQNA

An Fara Gudanar Da Taron Yada A'adun Musulunci A Dubai

11:48 - January 06, 2011
Lambar Labari: 2059852
Bangaren kasa da kasa, An nuna wata babbar darduma ta masallacin Sheikh Zaid da ke birnin Abu Dahbi na kasar haddadiyar daular larabawa, wanda aka bayyana shi a matsayin masallaci mafi girma a kasar.



Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, a wani bayani da ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo WAM an bayyana cewa, an nuna wata babbar darduma ta masallacin Sheikh Zaid da ke birnin Abu Dahbi na kasar haddadiyar daular larabawa, wanda aka bayyana shi a matsayin masallaci mafi girma a kasar ta haddaiyar daular larabawa.

Bayanin ya ci gaba da cewa bude babban dakin tarihin kayayyakin tarihin na kasar Malazia da ke birnin Kualalmapour fadar mulkin kasar, ya samu halartar manyan malamai da masana daga sassa daban-daban na kasar, da kuma wasu daga cikin Jami'an gwamnati.

Jakadan kasar hadaddiyar daular larabawa da ke ofishin jakadancin kasar hadadadiyar daular larabawa a birnin Kualalampour ya halarci wurin taron bude dakin tarhin, kamkar yadda ministan ma'aktar a'adu ta kasar shi ya zama daya daga cikin manyan baki.

724759


captcha