IQNA

Taron Hadin Gwiwa Tsakanin Cibiyoyin Al'adun Mashhad Da Istanbul

11:48 - January 06, 2011
Lambar Labari: 2059854
Bangaren kasa da kasa, An fara gudanar da wani zaman taro na hadin gwiwa tsakanin cibiyoyin al'adu na biranan Mashahad na kasar Iran, da kuma Istanbul na kasar Turkiya inda za su tattauna kan muhimamn batutuwa da suka danganci yada al'adu al'ummomin biyu.


Kafanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, a wani labari da ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo na jalali an bayyana cewa, an fara gudanar da wani zaman taro na hadin gwiwa tsakanin cibiyoyin al'adu na biranan Mashahad na kasar Iran, da kuma Istanbul na kasar Turkiya inda za su tattauna kan muhimamn batutuwa da suka danganci yada al'adu al'ummomin biyu na Iran da kuma Turkawa.

Bayanin ya ci gaba da cewa wannan taro na da matukar muhimmanci wajen kara fito da al'adun al'ummomin yankin gabas ta tsakiya masu dadden tarihi da shekaru daruruwa kafin bayyana addinin muslunci a yankin hijaz, da kuma sauran yankunan gabas ta tsakiya.

Fara gudanar da wani zaman taro na hadin gwiwa tsakanin cibiyoyin al'adu na biranan Mashahad na kasar Iran, da kuma Istanbul na kasar Turkiya inda za su tattauna kan muhimamn batutuwa da suka danganci yada al'adu al'ummomin biyu.

724847
captcha