Bangaren kasa da kasa, An fara gudanar da wani zaman taro da nufin wayar da kan mutane kan koyarwar kur'ani mai tsarki wanda ke gudana yanzu haka a birnin Portland na jahar Arugan ta kasar Amurka, da ke samun halartar masana daga sassa daban-daban na kasar.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, a wani labari da ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo na Oregonlive cewa, An fara gudanar da wani zaman taro da nufin wayar da kan mutane kan koyarwar kur'ani mai tsarki wanda ke gudana yanzu haka a birnin Portland na jahar Arugan ta kasar Amurka, da ke samun halartar masana daga sassa daban-daban na kasar ta Amurka.
Rahoto ya ci gaba da cewa wanan taro an shirya ne da nufin wayar da kan mutanen kasar Amurka da ba su da wata masaniya kan koyarawar kur'ani mai tsarki da ma addinin Musulunci baki daya, ta yanda hakan ne ya zama babban dalili shiga gaba da addinin muslunci bisa jahilci da adawa marrasa tushe.
Fara gudanar da wani zaman taro da nufin wayar da kan mutane kan koyarwar kur'ani mai tsarki wanda ke gudana yanzu haka a birnin Portland na jahar Arugan ta kasar Amurka, da ke samun halartar masana daga sassa daban-daban na kasar Amurka zai tamaka matuk wajen samun famihta kana addini.
724711