Bangaren kasa da kasa, Mabiya mazhabar iyalan gidan manzon Allah (SAW) a kasar Saudiyya sun raya makabartan shahidan watan muhararram da suka rasa rayukansu a hannaun jami'an gwamnatin wahabiyawan Saudiyya tun kimanin shekaru talatin da suka gabata.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, a wani labari da ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo na tashar rasid cewa, mabiya mazhabar iyalan gidan manzon Allah (SAW) a kasar Saudiyya sun raya makabartan shahidan watan muhararram da suka rasa rayukansu a hannaun jami'an gwamnatin wahabiyawan Saudiyya tun kimanin shekaru talatin da suka gabata a lokacin wani buren nuna rashin amincewa da zalunci.
Ya ci gaba da cewa masu bin mazhabar iyalan gidan manzon Allah (SAW) a kasar Saudiyya sun raya makabartan shahidan watan muhararram da suka rasa rayukansu a hannaun jami'an gwamnatin wahabiyawan Saudiyya tun kimanin shekaru talatin da suka gabata a kasar ta Saudiyya.
Gwamnatin Saudiyya da ke bin tafarkin akidar wahabiyanci ta jima tana daukar matakan takurawa har ma da kisa a kan mabiya tafarkin iyalan gidan manzon Allah a kasar, musamman ma a yankunan da suka fi yawa da ke gabacin kasar.
724800