Bangaren kasa da kasa, An fara gudanar da wani shiri na koyar da yara mata hanyoyin kur'ani mai tsarki a birnin karbala mai alfarma, wanda cibiyar harda da karatu ta birnin ta dauki nauyin shiryawa da guadanarwa.
Kamfanin dilalncin labaran kur'ani mai tsarki na iqna ya habarta cewa a wani labari day a nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo na cibiyar sayyida Zahra da ke birnin Karbala an bayyana cewa, an fara gudanar da wani shiri na koyar da yara mata hanyoyin kur'ani mai tsarki a birnin karbala mai alfarma, wanda cibiyar harda da karatu ta birnin ta dauki nauyin shiryawa da guadanarwa a cikin wannan wata,a wani labari day a nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo na cibiyar sayyida Zahra da ke birnin Karbala an bayyana cewa, an fara gudanar da wani shiri na koyar da yara mata hanyoyin kur'ani mai tsarki a birnin karbala mai alfarma, wanda cibiyar harda da karatu ta birnin ta dauki nauyin shiryawa da guadanarwa.
Bayanin ya kara da cewa wannan shiri zai kebanci mata ne kawai masu son koyon hardar kur'ani mai tsarki da kuma hanyoyin da ake bi waje yin harda da tilawa dai da ka'idoji na karatun kur'ani mai tsarki kamar yadda ya zo a cikin nassi.
724768