IQNA

An Girmama Wadanda Suka Gudanar Da Ayyukan Adabin Farisanci Da Urdu

Bangaren al'adu da fasaha, A daidai lokacin da ake ci gaba da gudanar da gudanar da zaman taron karawa juna sani harkokin raya ala'du da bunakasa ayyukan adabi an girmama wasu da suka gudanar da ayyuka a bangrorin adabin farisanci da kuma na urdu.



Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, a wani labari da ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo na bangaren hulda da jama'a na cibiyar bunkasa harkokin al'adu ta Iran an bayyana cewa, a ci gaba da gudanar da gudanar da zaman taron karawa juna sani harkokin raya ala'du da bunakasa ayyukan adabi an girmama wasu da suka gudanar da ayyuka a bangrorin adabin farisanci da kuma na urdu ta hanayar rubutu.

Bayanin ya kara da cewa dukaknin mutanen sun yi rubuce-rubuce masu amfani ga dukkanin 'yan kasashen ketare da suke gudanar da nazari kan adabin yarukan biyu, wanda yanzu haka cibiyar yada ala'du ta dauki nauyin buga wasu daga cikin littafan da suka rubuta na adabi.

A lokacin da ake ci gaba da gudanar da gudanar da zaman taron karawa juna sani harkokin raya ala'du da bunakasa ayyukan adabi an girmama wasu da suka gudanar da ayyuka a bangrorin adabin farisanci da kuma na urdu tare da basu kyautuka na musamman.

724361