Bangaren kasa da kasa;addinin Musulunci ya samu yaduwa da haskakawa domin kuwa ya mamaye duniya baki daya da kuma ya kai a babu wani guri a doran kasa da wata halitta ke lunfashi da addinin Musulunci bai isa bad a mamaye wannan yankin.
Kamfanin dillancin labarai na ikna da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar ta Iran ne ya watsa rahoton cewa; addinin Musulunci ya samu yaduwa da haskakawa domin kuwa ya mamaye duniya baki daya da kuma ya kai a babu wani guri a doran kasa da wata halitta ke lunfashi da addinin Musulunci bai isa bad a mamaye wannan yankin.Demetri Riyur Yek Of lamamin koyar da ilimin siyasa da al'adu a kasar rasha a lokacin day a ziyarci cibiyar bincike ta Nur ya tattaunawa da kamfanin dillancin labarai na Ikna ya bayyana cewa; samuwar gari mai sunan Qum da cibiya ta binciken na'ura kampiyota da ilimin Musulunci ta Nur wani abin tunkahu da jinjinawa ne a duniyar musulmi.
725207