IQNA

Raba Kur'anai Kyauta A Makarantun Kanada

12:32 - January 08, 2011
Lambar Labari: 2060639
Bangaren kasa da kasa;Cibiyar Musulunci ta jami'ar Watarlu ta kasar Kanada ta rarraba kur'anai kyauta a tsakanin yam makaranta a makarantun yankin na Watarlu.



Kamfanin dillancin labarai na ikna da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar ta Iran ne bayan ya nakalto daga majiyar labarai ta Muhit ya watsa rahoton cewa; Cibiyar Musulunci ta jami'ar Watarlu ta kasar Kanada ta rarraba kur'anai kyauta a tsakanin yam makaranta a makarantun yankin na Watarlu.maik Ramzi shugaban kula da harkokin ilimi a cibiyar Musulunci ta jami'ar Watarlu a kasar kanada dangane da wannan labari ya bayyana cewa; sun samu yarda da amincewa ta rarraba kur'anai ga yan makaranta Kyauta a yankin Watarlu na kasar Kanada.

725676

captcha