Bangaren kasa da kasa:Shirye-shirye dangane da tarihin wanzuwa da samuwar shi'ani ya kammala da wanda ya hirya Muhammad Dargahi ya tsara a cikin yaren turanci kuma za a watsa a gidan talbijin na Sahar bangaren Turanci a birnin Qum mai daraja.
Kamfanin dillancin labarai na ikna da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar ta Iran ne ya watsa rahoton cewa; Shirye-shirye dangane da tarihin wanzuwa da samuwar shi'ani ya kammala da wanda ya hirya Muhammad Dargahi ya tsara a cikin yaren turanci kuma za a watsa a gidan talbijin na Sahar bangaren Turanci a birnin Qum mai daraja.Wannan fim din za ta taimaka matuka gaya wajen samar da ilimi da fahimta kan hakikanin tarihi da abubuwa da suka faruwa sabani farfagandan da ake watsa dangane da tarihin samuwar shi'anci.
725682