IQNA

20:22 - January 08, 2011
Lambar Labari: 2060940

Gudanar Da Zaman Taron Ranar Yaki Da Cin Zarafin Matan Kasar Iraki

Bangaren kasa da kasa, An gudanar da wani zaman taro na nuna kyama ga cin zarafin mata da ake yi a kasar Iraki, wanda ya yi daidai da ranar daya ga watan Safar, ranar shigar matan karbala a cikin Sham, bayan shahadar Imam Hussain (AS) da sahabbansa a Karbala.



Kamfanin dilalncin labaran kur'ani na Iqna ya habarta cewa, a wani labari da ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo na Alghadir an bayyana cewa, n gudanar da wani zaman taro na nuna kyama ga cin zarafin mata da ake yi a kasar Iraki, wanda ya yi daidai da ranar daya ga watan Safar, ranar shigar matan karbala a cikin Sham, bayan shahadar Imam Hussain (AS) da sahabbansa a Karbala mai alfarma.

A yayin gudanar da wannan zaman taro an gabatr da jawabai daga malamai, daga malaman kuwa hard a maid akin tsohon shugaban babbar majasr koli ta Musulunci a Iraki Sayyid abdulaziz Hakim, da kuma wasu daga cikin fitattun malamai mata na kasar ta Iraki, wanda suka yi hannuka mai sanda da tunatarwa kan gwagwarmayar mata a tarihi.

Gudanar da wani zaman taro na nuna kyama ga cin zarafin mata da ake yi a kasar Iraki, wanda ya yi daidai da ranar daya ga watan Safar, ranar shigar matan karbala a cikin Sham, bayan shahadar Imam Hussain (AS) da sahabbansa a Karbala na da muhimmnci wajen wayar da kan mata.

725764

captcha