IQNA

An Buga Tare Yada Da Littafin Cibiyar Kusanto Da Mazhabobin Musulunci

18:04 - January 09, 2011
Lambar Labari: 2061586
Bangaren kasa da kasa, An buga tare da yada littafin cibiyar kusanto da mazhabobin muslunci ta duniya, bayan gudanar da bita ta musamman da malami suka yi kan littafin, wanda cibiyar yada al’adu da iilmin addinin musulunci ta kasa da kasa ta dauki nauyin aiwatarwa.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, a wani labari da ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo na ISESCO an bayyana cewa, An buga tare da yada littafin cibiyar kusanto da mazhabobin muslunci ta duniya, bayan gudanar da bita ta musamman da malami suka yi kan littafin, wanda cibiyar yada al’adu da iilmin addinin musulunci ta kasa da kasa ta dauki nauyin yin hakan.
Cibiyar ta nauki nauyin gudanar da wannan aiki ne satare da hadin gwiwa da wasu cibiyoyin yada al’adu da ilimi nakasashen musulmi, da nufin kusanto da fahimta tsakanin dukkanin mazhabobin musulunci a matsayi na dubiya baki daya, wanda kuma hakan aiki ne da ke samun karbuwa.
Buga tare da yada littafin cibiyar kusanto da mazhabobin muslunci ta duniya, bayan gudanar da bita ta musamman da malami suka yi kan littafin, wanda cibiyar yada al’adu da iilmin addinin musulunci ta kasa da kasa ta dauki nauyin aiwatarwa, zai taimaka wajen hada kan musullmi.
726085



captcha