IQNA

Alkalai Da Dama Ne Ke Alkalanci A Gasar Kasa Da Kasa Ta Gasar Kur'nin Yan Jami'a

Bangaren harkokin kur'ani: makarancin alkur'ani na kasa da kasa daga Jamhuriyar Musulunci ta Iran ya nuni da cewakasancewar alkalai masu yawa da ke alkalanci a gasar karatun kur'ani ta kasa da kasa nay an jami'a musulmi na nuni da ingancin wannan gasar.



Kamfanin dillancin labarai na Ikna da ke kula da harkokin Kur'ani a nan jamhuriyar Musulunci ta Iran ne ya watsa rahoton cewa: makarancin alkur'ani na kasa da kasa daga Jamhuriyar Musulunci ta Iran ya nuni da cewakasancewar alkalai masu yawa da ke alkalanci a gasar karatun kur'ani ta kasa da kasa nay an jami'a musulmi na nuni da ingancin wannan gasar.Rahim Khaki makarancin kur'ani na kasa da kasa kuma mamba a komitin koli na sa ido kan gasar karatun kur'ani ta kasa da kasa ta yan jami'a musulmi a wata tattaunawa da Ikna ya bayyana cewa; wannan gasar na daya daga cikin al'adun jamhuriyar Musulunci ta Iran kuma babban aiki day a shafi yan jami'a da jihadin duniyar musulmi.


715890